Man fetur
- Labarai
Atiku ya caccaki gwamnatin Tinubu kan karin farashin man fetur
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya caccaki shugaban Najeriya, Bola Tinubu kan abin da ya kira gazawarsa wajen tafiyar…
Read More » - Labarai
Ba zai yiyu A Rika sayar da Litar man fetur ƙasa Dan ₦1350 Ba a Nijeriya – Rahoto
Bayan samun tataccen man fetur da ya kai lita miliyan 103 daga matatar mai ta Ɗangote a tsakankanin 15 da…
Read More » - Labarai
Akwai yuwuwar farashin man fetur ya haura naira dubu daya ₦1000 – NNPCL
Kamfanin tace albarkatun mai na Najeriya NNPCL, ya ce akwai yuwuwar farashin litar man fetur ya haura naira dubu daya,…
Read More » - Labarai
Kuɗin Man Fetur Ya Ƙaru Zuwa N1,200 a kano
Masu ababen hawa sun kafa dogayen layi a gidajen NNPCL da ke Kano domin shan mai Farashin litar man fetur…
Read More » - Labarai
Shin da Gaske ne an Dawo da tallafin man fetur? – Dan Bello
A jiya ne anka samu rahotanni suna nuna cewa shugaban kasa tinubu ya mayar da tallafin man fetur. Wasu yan…
Read More » - Labarai
An Binciko Attajiri a Gwamnatin Tinubu Mai Shigo da Man Fetur daga Kasar Malta
Abdulkabir Adisa Aliu ya na cikin ‘yan kasuwar da su ke shigo da fetur Najeriya daga kasar Malta a nahiyar…
Read More » - Labarai
Gwamnatin Taraiya ta dawo da tallafin mai – Shugaban kamfanin Rainoil
Shugaban Kamfanin mai na Rainoil, Gabriel Ogbechie, ya yi ikirarin cewa gwamnatin tarayya ta dawo biyan tallafin man fetur sakamakon…
Read More » - Labarai
Za’a shawo kan matsalar Man fetur A Nijeriya nan da shekara 10 – NNPC
A wani alkawari na magance matsalar karancin man fetur, kamfanin na NNPC ya tabbatar da cewa za a shawo kan…
Read More » - Labarai
Tinubu Ya Dawo Da Tallafin Mai
Gwamnatin Tinubu ta biya tallafin mai na N169.4bn a watan Agusta, duk da tabbacin da ya bayar cewa biyan tallafin…
Read More »