katsina
-
Labarai
[Bidiyo] Mai unguwa ya daure ɗansa yaro mai shekaru 4 da sarka babu abinci har sai da ya kusan mutuwa a Katsina
Wasu ma’aurata a garin Faru na karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun hada baki sun yi ma wani yaro…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Sa Kai Ne Sun Kashe Wani Bafulatani da Ya saci Akuya
Rundunar Yan sandan jahar Katsina ta ce ta yi nasarar kama wasu mutane biyu da take zargin ‘yan sa kai…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] An kama wani direba da ake zargin hada baki da barayin daji ya dauko su su je saci mutane
Rundunar ƴansandan jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama wani direba mai wata da ake…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] Yadda Bashin Naira Dubu 10 Ya Sa Wani Ƙaramin Yaro Ya Saci Ƙanwarsa Mai Shekaru 4 A Duniya
Rundunar ƴansanda a jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta kama wani yaro mai ƙarncin shekaru da zargin…
Read More » -
Labarai
[bidiyo] An Kama Wani Mutum Da Ya Ke Sayen Bindigogi A Wurin Tubabbun Ƴan ta’adda
An Gano Yanda Tubabbun Ƴan ta’adda Ke Ɓoye Bindigogi Daga Baya Su Sayar Da Su Ga Wasu Ƴan Bindigar. Rundunar…
Read More » -
Labarai
[bidiyo] A’uzubillahi Alaramma na makarantar Allo yayi Garkuwa Da Ɗan ƙanen Babansa
Duniya ina zaki damu Allah yayi mana tsari daga mugunyar ƙaddara wanda ta kai malami kuma alaramma yin garkuwa domin…
Read More » -
Labarai
[Bidiyo] Yadda Wani Matashi Ya Hannunta Mahaifinsa Ga Kidinafas Saboda Naira Dubu Dari Biyu ₦200
Wani matashi mai suna Hamza Isah, dan shekara 25, daga kauyen Rinjin Gora, cikin Karamar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina…
Read More » -
Labarai
Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani
Wannan wata mata ce da anka kama a jahar katsina zata kaiwa yan bindiga allura da ake kira allurar fanta…
Read More » -
Kannywood
Mawaƙi Naziru ya sa an kama matashin Mawaƙi Yarima El-musty
‘Yan sanda a Katsina sun kama tare da tsare wani matashin mawaƙi mai suna Mustapha, da aka fi sani da…
Read More » -
Labarai
Daga ƙarshe dai an katse Layukan Sadarwa a jihar Katsina
A ƙalla ƙananan Hukumomi Goma Sha Ukku ne aka datse Layukan Sadarwasu a faɗin jihar Katsina a Yau ɗin nan,…
Read More »