Dr Nasiru Yusuf gawuna
- Labarai Mr HausaLoadedDecember 18, 20230 154
Kotun ƙoli ta sanya ranar Alhamis da za’a fara saurarin Shari’ar kano
Kotun Ƙoli ta sanya Alhamis din nan a matsayin ranar da za ta saurari shari’ar Zaɓen Gwamnan Jihar Kano. Daya…
Read More » - Labarai Mr HausaLoadedDecember 2, 20230 5,320
Takardu 1,800 Ne Aka Samu Babu Sa Hannu, Kotu Ta Zaftarewa Abba Kuri’u 16,5000 – Lauya
Wole Olanipekun, SAN ya gabatar da korafin da ake sa rai za su sa Abba Kabir Yusuf ya tsira da…
Read More » - Labarai Mr HausaLoadedNovember 30, 20230 554
Na rantse da Allah Abba Gida-gida ya fi Gawuna tsoron Allah – Anas Abba Dala
Gidan rediyo freedom radio kano sun sake gayyatar mai fashin baki nan kuma dan jam’iyar NPP Anas bala dala da…
Read More » - Labarai Mr HausaLoadedNovember 18, 20230 632
Dalilan da suka sanya kotun daukaka kara ta tabbatar da Gawuna a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan Kano – Abba hikima
A jiya juma’a 17/11/2023 kotun daukaka kara ta yanke hukunci akan zaben jihar kano tsakanin Dr. Nasiru Yusuf gawuna da…
Read More » - Labarai Mr HausaLoadedOctober 5, 20230 2,215
Na tuba ina neman afuwar kashim shettima,Ganduje da Gawuna- inji Firdausi Yar Tiktok
Fiddausi yar Tiktok tayi wani faifan bidiyo ne inda take ikirarin zatayi jigidar bama-bamai inda take lissafo mutane da zata…
Read More » - Labarai Mr HausaLoadedSeptember 23, 20230 741
Kwankwaso ne ya bude wa APC kofar kwace mulki a Kano – Naja’atu Muhammad
Gidan jaridar Dclhausa sun tattauna da matar nan yar gwagwarmaya kuma mai fashin baki akan abubuwan siyasa da suke faruwa…
Read More » - Labarai Mr HausaLoadedSeptember 22, 20230 184
Hukuncin zaben kano: shiri ne da yunkurin rusa arewa da alummanta- Dr. Idris Ahmad
Dr idris ahmad wani mutum daya fito daga arewa maso gabas a jihar yobe wanda Allah ya albarkaci shi da…
Read More »