Hausa Musics

MUSIC : Saniyo M Inuwa – Lokaci Bako

Advertisment

Na kara zo muku da wakar fasihin mawaki saniyo m inuwa mai suna “Lokaci Bako” tabbas wannan mawaki ya bada suna mai kyau ga wannan waka kamar yadda yayi bayyaninsa a cikin wakarsa cikin hikima da azanci saboda shi lokaci baya jira sai dai a jira shi to kaga shiyasa ya ba wakar lokaci bako ne wanda yana da kyau ku saurari wannann waka domin jin irin yadda ya samu nasarori akan hakuri akan sha’anin waka,rayuwar duniya da kuma soyayya.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button