Kannywood
FILM TRAILER : Maryam Yahya As (Jaruma) Ali Nuhu, Bosho, Mai Sana’a And other’s
Advertisment
Wannan wani sabon tallar film ne mai suna ‘Jaruma’ wanda a wannan shekara 2020 zai fito wanda zai kayatar sosai.
Wanda yana da manya manyan jarumai:-
Ali nuhu
Maryam yahya
Musa mai sana’a
Suleman Bosho
Saifullahi dan fulani
Rabiu Rikadawa
Da Sai sauransu a sha kallo lafiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



