Hausa Musics
[MUSIC] Umar Mb – Ladidi song
Advertisment


Wakar Itace Na Cikin Shirin Na Ladidi Season 3, Inda Samari Guda Biyar Aketa Kai Ruwa Rana Duka Akan Ladidi.
Jaruman Dasu Taka Rawa A Cikin Wakar Sun Hada Da. Yusuf Guyson (Osama), Yusuf Lazio,(Na Ladidi) Abale, (Mai Duna) Deeni Yarima,(Zakiru) Nura Obi, (Dan Allo) Sai Ita Jarumar Fatima Hussain, (Ladidi).
Ku Sauke Audio Da Videon Wakar Ku Saurarar Ku Kalla Domin Jin DadinKu.

