Kannywood

Innalillahi Wa’ina Ilaihi Raji’un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood

Advertisment

A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da  “Ladi Mutu Karaba”

Ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya. Muna rokon Allah ya yi mata rahama, amin.

Kannywoodexclusive na ruwaito

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button