Opportunity

Yadda zaku bude Union Bank account A shirin YEIDEP Program

Advertisment

Ku karanta a tsana ke domin bude account da bankin Union Bank wanda sunkayi hadin guiwa da shirin tallafin noma na gwamnatin tarayya wanda a farko shirin ake kiransa NIYEEDEP daga baya anka canza sunansa zuwa YEIDEP.

Shirin suna turawa mutane sako na banki daban daban domin mallakar asusun ajiy domin amfana da wannan shiri da ake a farfado da tattalin arziki Nijeriya wajen bunkasa noma a wannan kasa.

Ga matakaiĀ  kamar haka:-

1. Na farko ka cika dukkan bayyana kamar yadda ka cika shirin kada ka/ki kuskura ku canza suna da lambar waya.

2. Ga link nan na website din da zaku bude asusun ajiya (account number) a wayar ku ba tare da kaje banki ba.

Latsa nan.https://www.unionbankng.com/yeidp/

Kusani Idan Kinka Bude Account da Lambar Daba Itace Kunka Cika Programs Din da itaba Tamkar Kun Bude Normal Account Ne, Ina Nufin ba Account Na Wannan Programs Ne Kunka Budeba

Don Haka Saiku Kula Sosai Wajan Bude Account Din, Ku Tabbatar Kun Saka Bayananku Yadda Ya Kamata

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button