Opportunity

Apply: FIRS sun bude portal na daukar ma’aikata



Hukumar tattara haraji ta ƙasa wato Federal Inland Revenue Service (FIRS), ta buɗe shafin ɗaukar ma’aikata ga ‘yan Najeriya da ke da sha’awar yin aiki a can. Sai dai daga cikin sharuɗɗan da suka gindaya akwai maganar shekaru, wato ya zamto cewa mutum bai haura shekaru 28 ba. Ma’ana daga waɗanda aka haifa a 1996 abinda ya yi sama.

Apply: FIRS sun bude portal na daukar ma'aikata
FRIS

Sannan kuma dole ya zamto cewa kana da 2.1 ko First Class a kwalin digiri ɗin ka. Ga link ɗin neman aikin a cikin kwament.

APPLY HERE









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button