Labarai

Aikin Abba Gida Gida na kwana Dari yafi na Ganduje shekara takwas – cewar wani dan kwankwasiyya

Yan Apc nan ba tsoron Allah suke ba, duk Allah ya tsine musu albarka Bara'u ne kawai mutumin kirki amma duk basa da daraja

Advertisment

Aikin Abba gida gida na kwana dari da yayi shekara takwas Ganduje baiyi shi ba- Cewar wani dan kwankwasiyya

Wallahi Aikin Gwamna Abba Gida-Gida Na Kwana Dari, Ya Fi Na Shekaru Takwas Din Ganduje, Cewar Matashin Dan Kwankwasiyya

A cikin wannan shiri mai suna ga wuri ga waina muhawara daga yan tiktok a jihar kano wanda sharfadi ya zanta da su inda munka dauko muku zancen daya daga cikin masu muhawara na ɓangaren NNPP dan kwankwasiyya mai suna Dan dumurmur Nigeria kenan ga yadda zantawarsa ta kasance.Aikin Abba Gida Gida na kwana Dari yafi na Ganduje shekara takwas - cewar wani dan kwankwasiyya

Ae yara idan sunzo suna magana kallonsu ake yi domin suna ɓarin zance ‘ya’yana ne su shagirgiri kanena ne a gidan siyasa a jiya mun zauna da mai girma Gwamnan munci abinci da mai girma gwamna munyi mitin mun tashi cikin duban ayyukan da muke a kano akwai riba jakara titin da akeyi mai daraja a jihar kano ga ilimi kyauta na yan firamare da sikandare , Sa’a nan yan makaranta gaba ga sikandare munce su biya rabi mu biya musu rabi ma’ana 50% sakamakon gwamnatin baya ta wawushe kudin.

Advertisment

Sa’a nan cikin aikace aikacen da muke duk dan sunnah bazai ƙi auren sunnah ba mu ‘ya’yan sunnah ne muna alhari da auren Sunnah da shi saboda wannan shiri da mai girma gwamna abba kabir Yusuf yakawo na auren zawarawa sunnah Annabi Muhammad s.a.w ce.

Mai tambaya : kunyi alkawalin zaku bada ilimi kyauta?

Ae gwamnatin baya sun wawushe kudi ta Dr. Abdullahi Umar Ganduje  tace babu kudi shine da munkazo munkace dan Firamare da sikandare zamuyi ilimi kyauta, kasan na gayamaka cewa jiya munyi mitin shine gwamna yace duk wani dalili dan asalin jihar Kano na makarantar gaba da sikandare zamu biya musu kashi 25 ya biya kashi 25.

Ya kara da cewa : inaso in tabbatar maka da cewa Wallahi billahil azimu aikin Gwamna Abba Gida-Gida Na Kwana Dari, Abdullahi Umar Ganduje bai yi wannan aikin ba.

Dun yan APC nan basu san Allah ba Allah ya tsine musu albarka Bara’u ne kawai mutumin kirki, bana Apc amma Bara’u mutumin kirki ne

Ya kara da ce kaf a jihar Kano ba’a taba gwman dan asalin jihar kano ba irin Engr Abba kabir Yusuf ba.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button