Hausa Series Fim

LABARINA Season 3 Episode 6 ORG – Saira Movies Tv

Wannan shine shirin labarina zango na ukku wanda da turanci ake kira season 3 kashi na 6 na kiransa da turanci episode 6.
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka da dai sauran.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button