Labarai
Ma’aurata : Maganin Yadda zaka Dade kana Jima’i (saduwa)
Maganin hana saurin kawowa maganin dadewa ana jima'i
Advertisment
Duk wanda ya shafa wannan a gaban sa sai yagi minti 40 yana jima’i
‘Yan uwa akwai fa’ida wajen jinkirta saurin kawowa a lokacin jima’i, musamman ga masu karfi amma basa dadewa lokacin jima’i.
Wannan sirrin yana da matukar tasiri wajen hana inzali da wuri a lokacin saduwa, kuma fa’idar tana da sauƙin haɗawa da sauƙin amfani.
ABINDA ZAA NEMA
1. Man zaitun
2. Vaseline
Za’a hadasu waje guda a murzawa sosai sannan a rika shafawa azzakari dashi kamar awa daya kafin a kusanci iyali sai a wanke muddin kayi haka a ranar nan to lallai baza ka kawo da wuri ba
Allah yasa mu dace