Uncategorized

Wasu Yanayin Saduwar Jima’i Masu Haɗari Ga ma’aurata kashi na biyu

Advertisment

4: Amalanke: a turance ana ce masa wheelbarrow. Mace zata dafa kasa sai namiji ya raba kafafuwanta da kasa yana rike dasu kamar hannun amalanke. Da hakan ne za a yi Saduwar mace ta dogara da hannunta data dafa su a kasa.
Wannan yanayin saduwa babu wani armashi da zai bayar sai dai azabtarwa kawai. Don haka ma’aurata su kaurace shi.

5: Goho :Yanayin saduwa na jima’i ne da akasaran ma’aurata suke gudanar dashi. Saboda mafi yawan mata suna son a sadu dasu ta wannan yanayi. Sai dai duk da hakan yanayin yana da hadari muddin ba ayi shi da kulawa ba.
Yanayi ne da yake shigan mace sosai wani lokacin yana kure kaidarsa. Haka kuma wajen shigan azzakarin idan ba a shigar da kyau ba yana iya jiwa mace ciwo a gaban ta.
Idan kuma mace bata gyara da kyau ba tana iya jin matukar zafin a gaban ta wanda yake shafar har cikin duburarta saboda yadda shi jijiyan gaban mace yake da alaka da duburarta.
Shi wannan yanayin yana bukatar kulawa ne sosai domin kada a cutar da mace a lokacin gudanar dashi.

6- Cin Bankare: wani yanayin saduwa ne, da mace zata bankare bayanta ta hannayenta su dafa kasa ta baya.
Shi Kuma namiji ya dan rage tsaye kamar zaiyi tsallan kwado sai yasa Azzakarinsa cikn farjin Macen.
Wannan style din yafi kowanne wahala da hadari ga masu saduwar gaba dayansu musamman mace domin in tazo da tsautsayi tana iya kara tsagar gaban nata gaba daya.
Shima namiji gabansa na iya lankwashewa ta karfi domin macen baza ta juri kaiwa da komawar azzakarin ba tare da ta yi wani motsi ba.

7 T Style :- wannan Kuma wani yanayi ne na kwanciyar da ma’aurata suke Mai Alamar harafin “T”
Mace ta kwanta ta gaba ko ta baya shi kuma Mr Man ya jefa awartakinsa.
Shi wannan yafi saurin bude gaban mace.

Wadannan sune wasu daga irin yanayin saduwa da suke da matukar hadari ga ma’aurata. Amma hakan ba yana nufi idan ma’aurata sai sunyi wannan yanayin suke samun gansuwa muna nufin su daina ba.
✍️
Ustaz Usman
Tonga Abdul Tonga

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button