Kannywood

Safara’u Ta Sake Sakin Bidiyon Wakarta

Shin Wai Meke Damun Tsohuwar Safara’u Ta Kwana Casa’in Ne?? Ta Sake Sakin Sabon Bidiyon Wakarta Na 6atsa, Tun Bayan Da Jarumar Ta Fara Yin Wakoki Sai Wasu Abubuwanta Suka Canja. Inda Yanzun Take Wasu Abubuwa Ba Kunya A Ciki.

Safiya Yusuf Wacce Da Yawan Mutane Sunfi Saninta Da Suna Safara’u, Tayi Wata Waka Tare Da Mr 442 Wakar Mai Suna “KwalelenKa” Wannan Wakar Sunyita Ne Inda Kwata Kwata Wasu Kalaman Cikin Wakokin Basu Dace Ba.

Kwanakin Bayane Ta Saki Wani Rawa Na Rashin Tarbiyya Wanda Tayita A Cikin Wakar Inda Aka Dinga Mata Surutai. Hakan Yasa Ta Toshe Kunnenta Daga Surutan Mutane. Ta Kuma Rufe Idonta Ta Sake Yiwo Wani Sabon Rawar Na Rashin Mutunci.

Yanzu dai jaruma ta bar fim ta koma mawakiya ga dukkan alama.

https://youtu.be/okqsei0bUvU

Sources: Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button