Sports

Ronaldo ya sanar da ɗansa ya mutu

Advertisment

Cristiano Ronaldo ya sanar da mutuwar ɗansa a cikin sanarwar da ya wallafa a shafukansa na sada zumunta. Jaridar Bbchausa na ruwaito.

“A cike da baƙin ciki muke sanar da mutuwar ɗanmu, Wannan babban baƙin ciki ne da iyaye za su ji.”

“Ƴar da aka haifa ce kawai ta ƙarfafa muna guiwa a wannan lokaci da muke cike da fata da farin ciki,” in ji Ronaldo.

A watan Oktoba Ronaldo da budurwarsa Rodriguez suka sanar da cewa za su haifi tagwaye.

Advertisment

Dama Ronaldo yana da ƴaƴa huɗu, tagwaye Eva Maria da Mateo da ƙaramarsu Alana Martina da kuma babban ɗansa Cristiano Jr.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button