Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic – Mati A Zazzau Ft Rahama Sadau ft Sadiq sani sadiq ft Maryam Yahaya
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce da ke cikin sabon fim din mati a zazzau wanda man kwada ya rera wato Nazifi Asnanic.
Wanda yana daga cikin mutane Goma da suka shiga tarihi a jahar kano, shi ya samu wannan lambar yabo ne a fanin nishadantarwa wato harka wasan fina finan hausa.
Wannan waka Audio da bidiyo sunyi sosai wanda sai kun saurara zaku fahimceni.
Zaku iya kallon bidiyon kai tsaye daga Youtube.
Download Mp3
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com