Kannywood

Hotuna: Amarya Jaruma Nadia Adamu Da Angonta

Masha Allah jaruma Nadia Adamu itama tana daga cikin matan Kannywood da sunkayi aure asirce wanda duk cikin makon da Aisha Aliyu tsamiya da Hafsat Idris sunkayi aure.
Wanda wannan Abun sha’awa ne irin yadda matan Kannywood suke aure yanzu wanda kwa satin da ya wuce anyi auren dan fim da yar fim wato furodosa Abubakar Bashir maishadda da hassana Muhammad.
Wanda kowane muna musu fatan alkhairi Allah ya basu zama lafiya da zuri’a dayyiba.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.Hotuna: Amarya Jaruma Nadia Adamu Da Angonta Hotuna: Amarya Jaruma Nadia Adamu Da Angonta Hotuna: Amarya Jaruma Nadia Adamu Da Angonta

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button