Kannywood
[Bidiyo] Shagalin sunan Jikar Jaruma Hafsat Idris
Advertisment
Alhamdulillahi wannan shine shagalin bikin da ankayi wanda anka bararaje anka chashe sosai.
Wanda jarumai sunka halarta a wajen kamar yadda zaku gani a cikin bidiyo da tashar youtube channel mai suna tsakar gida.
Jarumar ta wallafa sakon godiya a shafinta na sada zumunta.
“Alhamdulillah Alla kulli halin… ALLAH mun gode ma anyi taro lfy antashi lfy.
Ina godia ga Yn uwa, masoya da abokan Arziki sannan kuma ALLAH yamaida kowa gidansa lfy????❤️”