Tirkashi Wani Bidiyon safara’u kwana casa’in a Gurin Birthday Tab di jam
An yanka ta tashi fitar wani sabon video na safara’u kwana casa’in a gurin happy birthday ya gir giza mutane sai kace turawa har da….
Kannywood ina mafita lallai ya kama ta manyan jaruman dake cikin masana antar kannywood sufara gyara al’amarin su sabo da shar holiyar da akeyi tayi yawa sosai.
Mafi ya wancin jaruman kannywood mata sune abun tausayi sabo da sune mutanan da lokacin su kadan ne amma kuma sune mutanan da sukafi kowa san fan tamawa da kuma chilin.
Dan haka abun da ya kama ta manyan jaruman kannywood ali nuhu, adam a zango, mai shadda, Aminu saira, Aminu s bono, sadik m mafiya, fakalu a dorayi, sadik sani sadik, sani danja.
Yakubu Muhammad, alan waka, nura m inuwa, da dai sauran manyan kannywood yafa kama ta kowa yasan mai ya dace yayi acikin masana antar kannywood dan tsira da mutunci.