Kannywood
Tallar maganin mata ya jawowa umma shehu cece kuce
Advertisment
Wani Sabon Tallan Maganin Mata Da Jaruma Umma Shehu Tayi, Ya Jawo Mata Cece Kuce Da Tofin Allah Tsine A Idon Duniya,
Tallan Dai Tanama Wata Mai Siyar Da Maganin Mata Ne Mai Suna (Jarumar Mata) Inda Kalaman Da Jarumar Ke Fadi A Cikin Tallan Sunyi Tsauri Sosai Da Yawa.
Hakan Yasa Mutane Suga Rashin Dacewar Yin Tallar Kwata Kwata Ma.
Kalli Bidiyon Tallar Nata Anan.
https://youtu.be/ZeXQiySCEn4