Kalli Shirin IZZAR SO Episode 74 ORG HD – Bakori TV
Muna mai baku hakuri da matsalar da munka samu
Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.
Izzar so sun gabatar da sababbin fuskoki wanda kuma sunyi suna da wannan film wannan zango izzar so kashi episode 70.
Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa babbar yarinya da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa.
Shirin Yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki Wanda ke burge Yan kallo.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye daga bakori tv