Kannywood
Batan Sadiya Haruna na da Alaka da fadan su teema makamashi da Isa A Isah tayi barazanar fasa kawai
Advertisment


Jim kadan sai ga na ita sadiya haruna mai sayar da kayan mata na gyaran jiki inda take rantsuwa da cewa za’ayi mutuwar kasko.
To ko miyayi zafi akan har take barazanar fasa kwai duk zasu saurari shi a cikin wannan faifan bidiyo da ke dauke da sautin murya sadiya haruna.
Gashi nan sai ku saurara kuji abinda ke faruwa da ita.





To Allah Ya Kyauta Allah Ya Bayyanata