Kannywood
Rarara ya karaiwa mawaka tagomashi /An danga ummi zee zee da Nagoma/ masoyin momee gombe na walagigi
A cikin wannan faifan bidiyo zaku irin yadda anka baiwa wasu jaruman Kannywood kyautar dubu hamsin hamsin, tare da irin yadda shafin Kannywood exclusive sunka yi wani rubutu na danganta ummi zee zee da ashiru nagoma akan tabuwar hankali.
Wanda kuma zaku ga irin yadda mutane na dami ummi Zee Zee akan cewa tana neman mijin aure.
Ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.