KannywoodUncategorized

Rigima kan videon tsiraici: Sadiya Haruna na barazanar tona asiri

Rigima kan videon tsiraici: Sadiya Haruna na barazanar tona asiriWata sabuwa rigama ta ɓarke tsakanin sadiya haruna da jarumar masana’anar kannywood teema makamashi duba da dai kowane su bai kama/ambaci sunan juna ba.amma duba da irin yadda kowane ya wassafa da hannunka mai sanda kowa ya fahimci cewa da juna suke saboda daman tun asalin farko akwai tsama a tsakaninsu.
Da farko dai sadiya haruna tayi bidiyo tana cewa wani babban mutum yazo a shagonta yana kukan cewa akwai wata jarumar masana’anar kannywood da su kayi fasikanci da ita ta dauki tsiraincisa tana masa barazanar sakin bidiyon idan bai taba makudan kudade ba ,ae ko tana dubawa sai taga tasan yarinyar nan kuma abokiyar dabin tace inda nan take ta saye fadan.
Ga cikakken bayyani a cikin faifan bidiyon da ke kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button