Kannywood
Hotuna: Mai yiwa Yan Fim Kwaliya Mansur make up zai Angonce
Advertisment
Mansur make up zai angonce 08/1022 da amarya amina mukhtar kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
View this post on Instagram
Advertisment
Aure an tashi yinsa cikin watan Disamba amma anka daga har sai zuwa 08/1/22 wanda daman lamarin aure haka ya gada kamar yadda anka fara fitar da kalantar gayyata.
Amma yanzu abun ya chanza muna masa fatan Alkhairi.