Kannywood
Jaruman Da sun kayi Aure A Shekarar 2021
Advertisment
Jarumai Maza Da Mata Da Yawa Na Masana’antar KannyWood Maza Sun Angwance Mata Kuma Sun Amarce A Cikin Shekarar 2021 Da Muke Ban Kwana Da Ita.
Cikin Jaruman Kuwa Sun Hada Da, Garzali Miko, Maryam Wazeery, Abdul D One, Rahama MK. Da Sauransu.
Mun Kawo Muku Bayanai Game Da Auren Na Jaruman. Inda Akayi Bayanin Cikin Wannan Bidiyon Dake Kasa.