Kannywood

Cikin fushi wata jaruma tayi martani akan an hanata film da tiktok

Jaruma mai suna Sumayya Galadi tayi raddi ga wasu da suka hanata yin wani shirin wasan hausa da kuma yadda ake yi mata raddi akan tiktok.
Duk da cewa ana nan anata goyon bayan cewa a rufe wannan manhajar a nigeri ta yadda zaa samu saukin wannan al amari na yawaitar bidiyon batsa a manhajar.
Wani mutum mai karin Kare hakkin bil adama Muhammad lawal Gusau inda ya nuna cewa yar babban gida ce a jahar Zamfara wanda ta tsere ta shiga harka Fim ba tare da sanin iyaye ta ba.
Ga cikakkaken bayyani nan ku saurara a cikin bidiyo.
https://youtu.be/oYPDSamJtfI

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button