Kannywood

[VIDEO FILM] Download ‘Kalan Dangi 1 & 2’ Latest Hausa Film 2017|| Ali Nuhu |Aminu Momo | Sadiq Sani Sadiq | Hafsat Barauniya and others

Saukar da sabon shirin masana’antar kannywood wato “Kalan Dangi” wannan shiri ne da anka shiri wanda yake dauke da tsarin soyayya da kuma barkwanci a cikinsa.

Wanda ya tara yan karya a cikinsa ba mazan ba, ba matan ba kowa karya tayi masa yawa.

Jarumai da sunka haskakawa a wannan film sune kamar haka:-

Ali Nuhu

Sadiq Sani Sadiq

Aminu Shareef momo

Nafisa Abdullahi

Hafsat idris barauniya

Fati washa

Jamila nagudu

Maryam booth

Aisha Tsamiya

Da dai sauransu

Domin download kallo wannan shiri sau ku latsa wannan link na kasa.

Kalan Dangi 1 & 2

Download Video Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button