Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Sani Liya Liya – Mai Adashe Ft zainab sambisa ft Ismail Tsito
Advertisment


Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci da bandariya.
Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.
Saurari wannan waka mai suna “Mai Adashe” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka sa’a nan kuma ga video nan ku kalla kai tsaye.
DOWNLOAD MP3


