Kannywood

Mawaƙiya Di’ja Ta bada Gudunmawa Zunzurutun Kudi Ga Fim din Fanan – Mansurah Isah

Advertisment

Mawaƙiya Di'ja Ta bada Gudunmawa Zunzurutun Kudi Ga Fim din Fanan - Mansurah IsahA yau din nan tsohuwar Jarumar masana’anar kannywood kuma matar shahararren jarumi Sani musa danja  Mansurah Isah mai fim ɗin Fanan da ake cikin haskakawa a platinum Cenimar kano.
Shine ta bayyana Hadiza Salma Bello Olo wanda akafi sani da Di’ja ta bada gudunmawar katin shiga kallon fim din fanan “Free tickets” na zunzurutun kudi har naira dubu saba’in da biyar #75,000 naira.
Inda cikin wanan takaitaccen bayyani ta nuna daman sun dade tare da Di’ja aminnan juna ne wanda abotarsu tayi kyau sosai da son juna da kirkin ita dija.
Wanda take bada irin yadda suke mu’amala da Wannan hadiza a matsayin mace mai son mutane da sanin darajar zaman tare.
Ga hoton kudin nan da hadiza salam Bello olo aka Di’ja ta bayar.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah)

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button