Kannywood

Garzali miko Yabi Sahun Davido Inda Ya Sanya Gasar Masoyansa su Turomasa Da Kudi

Advertisment

Garzali miko Yabi Sahun Davido Inda Ya Sanya Gasar Masoyansa su Turomasa Da Kudi
A yanzu nan mun samu labari daga kafar sada zumunta ta shafin Instagram inda shaharen Mawakin nan Garzali miko yake cewa
Gaskiya da za’ayi min Abinda akawa davido walhy dana ji Dadi sosai
Masoyana.
Shine bayyana ya wallafa hakan sai kawai ankaga wani sabon sakonsa a shafinsa inda yake Cewa
Masoyana ina godiya da kuka ce naturo account number ta :02549283832 Gt bank
Mikailu Garzali ina alfahari da ku masoyana.”
Inda shima nan take an fara samun an turomasa da naira dubu ukku kacal daga wata masoyansa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button