Hausa Musics

MUSIC : Saniyo M Inuwa – Wakar Bukin Auren Gwanja Da Munat

Advertisment

Duk muna a cikin wakokin da abokanan sana’arsa mawaka wanda fasihin mawaki saniyo m inuwa ya nuna kishinsa inda yayi masa waka biyu.

To daman mun saka waka ta farko yanzu kuma ga ta biyun mai suna “Gwanja da munat” wanda yayi kalamai sosai na soyayya da nuna suyi hakuri da junansu akan zamantakewar aurensu.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button