Kannywood
Hotunan Matan Kannywood Da sunka Hallarci Bukin Aisha Sarki
Advertisment
Aisha sarki daya daga cikin wadanda zasu fara haskakawa ne a masana’antar kannywood amma sai Allah yayi nasa iko tayi aure wanda muke fatan Allah ya bada zama lafiya amen.
Aisha sarki wasu na cewa shin kanwar Mansurah Isah ce to a gaskia bamu da cikakken bayyani akan wannan tambaya amma dai su mansu isah da sauransu duk sun halarci bukin.


Ga hotunan nan kasa ku kalla. 




















