Kannywood

Wasu Daga cikin Hotuna Garzali Miko Da Amarysarsa Habiba Yan Kwalisa

Wasu daga cikin hotunan mawaki garzali miko da amaryasa habiba wanda anka daurawa aure yau 1:00pm na ranar juma’a.
Wanda a madadin CEO hausaloaded da mabiyan shafin nan muna tura sakon taya murna ga wannan jarumi da amaryasa Allah ya basu zama lafiya amen.kalli ga hotunan nan kasa.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Back to top button