Kannywood
Hadiza Gabon ta dauki Maryam Yahaya zuwa garin Abuja domin a duba lafiyarta
Advertisment
Daya daga cikin jaruman masana’antar kannywood wanda kuma abokiyar aikin ita maryam yahaya ce tayi nata gudun muwa wajen daukar nauyi kai Maryam yahaya asibitin abuja domin sanin hakinanin shin wace irin rashin lafiya ce ke damuwarta.
Ga sautin murya bayyani nan a cikin wannan faifan bidiyo wanda zakuji bayyani daga tashar duniyar kannywood ta wallafa.
https://youtu.be/9nxmztXR7aA