Kannywood

Bidiyo : Sakon malam zuwa ga adam a zango da ummi rahab

Sakon malam zuwa ga adam a zango da ummi rahab ku isar musu da wannan sako

Bidiyo : Sakon malam zuwa ga adam a zango da ummi rahab
Bidiyo : Sakon malam zuwa ga adam a zango da ummi rahab

Assalamu alaikum warahamatullah da bayan sallama irinta addinin musulunci malam yayi magana mai kyau akan wadannan jarumai su biyu adam a zango da ummi rahab wanda dukkansu musulmai ne shi musulmi ne itama musulmace.
Wanda kowane yana sallah yana azumi da ibadarsa dai dai gwargwado to yana da kyau al’umma musulmi musan cewa a duk lokacin da wata fitina ta bullo to ayi sulhu shine alkhairi.
Domin kuwa mallam yayi tambayoyi akan furucinta na cewa ya shiga taitayinsa ko kuma ta tona masa asiri.
Malam yayi tambayoyi kamar haka :
I – shin ummi Rahab tana shirin yiwa adam a zango Qazafine?
II – shin ko kuma wani abu yayi mata wanda idan ta fada zai kunyata a duniya?
III – ko kuma wani sirri ne wanda yake tsakaninsa da wasu can ya bude mata wanda idan ta fadeshi zata tozartashi. ?
Malam yace duk wannan jawabi ne a Sanya wannan tambayoyin
Ga cikakken bayyani nan a cikin video.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button