Kannywood

VIDEO : TUNA BAYA -Amude Booth Yayi Rashin Uwa Kamar yadda Yay a Fim Din Rashin uwa – 2005

Amude Booth ya yi Rashin Uwa a gaske, kamar yadda ya kasance a cikin Fim ɗin Rashin Uwa na Kamfanin Nagudu Investment wanda aka yi a cikin shekarar 2005.
Kusan saƙon da ke cikin waƙar, ‘Na Rasa Gata Na’ ya yi daidai da yanayin da ya tsinci kan sa a ciki a yanzu, na RASHIN UWA da ya yi, Hajiya Zainab Booth.
wacce Mahmud Nagudu ya rubuta ya kuma rera ta da muryar yara.
Allah Ya jiƙan Hajiya Zainab Booth (Mama Zee)
Ga wakar nan ku kalla.
https://youtu.be/DFAZgw30Ryg

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button