Hausa Musics
VIDEO: Abdul D One – Kibani Lokacin ki ft Aisha Najamu
Advertisment
Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin nishadi wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken Kibani Lokacin ki
Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da soyayya kuma wakokin aure wanda har da na bege
Abdul d one fitaccen mawakin ne a kasar hausa wanda bai neman dogon bayyani.
Zaku iya kallon wannan wakar kai tsaye da daga