Hausa Musics
VIDEO + AUDIO: Fresh Emir – A Yau S02 Episode 2 (Illar Zina)


Advertisment
Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai suna “A Yau S02 Episode 2 (Illar Zina)”.
Kamar yadda kuka sani Fresh Emir AKA Aku Mai Bakin Magana ya shahara gurin yin wakokin fadakarwa da kuma tunatarwa.
Kalli faifan bidiyon wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka