Uncategorized

Garabasar Free Browsing A Layin Airtel (Unlimited Free Browsing) Da 24clan


Ga sabuwar hanyar more Yin Browsing A layin Airtel :
Abuna farko da zaka farayi shine, Ka samu layin Airtel wanda babu kosisi a cikinsa kuma Ya kasance babu Data a ciki
Saika garzaya ka shiga nan
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.v2ray.tcodes
Bayan Kadauko Saikai UPDATE TWEAK.
kawai saika Zabi (Airtel Unlimited)
Shikenan Sai Ka Taba #Connected daga nan saika fito
Yana bude komai.
Facebook, Whatsapp, Youtube, Opera
Komai zaka iyayi dashi
Allah taimaka.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button