Addini
Bidiyo : yanzu yanzu An tona Asiri wayar hayaki sheikh kabiru bashar da Abduljabar ,Razana da Firgici
Wannan shine makasudin kiraye kirayen da Abduljabbar nasiru kabara keyiwa malaman ahlusunnah akan wayar tarho.
Wanda yanzu dai mu samu kiran mutum biyu da yayi Sheikh Bello Yabo Sokoto da Sheikh dr abdallah Usman gadon kaya. A cikin wannan faifan bidiyo zakuji yadda wannan mutum ke kiransu to ga asirinsa nan ku kalla.
https://youtu.be/MktXKL4PKbY