Addini

Bidiyo : Jawabin Sarkin Kano Sunusi Lamido Yasa Mutane kuka A Taron Mauladin Inyass A Sokoto

Advertisment

Khalifan Sunusi Malam Muhammad Sunusi Lamido Na II Yake Jawabi A Taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass Wanda Ya Gudana A Filin Polo Dake Birnin SOKOTO Jihar Sokoto. Allah Ya Maida Kowa Gida Lafiya. Amiin
Wanda mun dauko muku wannan bidiyo daga wata tashar youtube da ta wallafa da cewa jawabinsa yasa mutane kuka shin hakane ko a’a.
To Ga bidiyon nan kasa domin ku kalla kuji jawabinsa.
https://youtu.be/65wyNxwJm-Y

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button