Kannywood
Bidiyo : Babban burin shine naga Turawa suna jin waƙoƙin Hausa ~ Dan musa Gombe


Advertisment
A cikin shirin daga bakin mai ita wanda gidan jaridar bbchausa keyi da jaruman Kannywood da mawaka wanda yau ta fado kan Dan musa Gombe.
Wanda ya fadi babban burinsa akan cewa shi burinsa shine yaga turawa na sauraren wakokin hausa anyi masa tambayoyi sosai da ku saurara kuji.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara.
