Uncategorized

Ina so kowa ya more dukiyar Najeriya ~ Buhari

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari na aiki tukuru dan tabbatar da alkawarin da ya dauka na ganin cewa kowane dan Najeriya ya amfana da dukiyar kasar ba tare da la’akari da inda ya fito ba.
Hutudole ne na ruwaito.Sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka a Adamawa wajan kaddamar da wani aiki da ya wakilci shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button