Kannywood

Kalli Hotunan Yarinyar data fito ƴar Adamu Zango a fim ɗin UMMI (UmmiRahab) zata fito A budurwar shi

Ummi Rahab wacce ta futo a ɗiyar Adamu Zango da Jamila Nagudu a fim ɗin UMMI, angano hotunan su suna daukar wani sabon fim mai taken FARIN WATA, cikin yanayi na soyayya.
Wanda dukkan alamu sun nuna zata fito a matsayin Budurwarsa a hasashen masu kallon wadanda hotuna.
Ga hotunan nan kasa.
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

  1. To me wani abin fadawa duniya hakan?
    Wannan hauka ne ai da jahilci. Shiyasa arewacin Nigeria baraku taba ci gaba ba wlh. Komai mutum yayi sai an sami irinku ‘Yan son a sami abin fada suna ta sukan lamarin. Idiots.
    Girman mace kuma kwana nawa ne?
    Sannan dan ta fito ‘Yar sa a film sai ya hanata sake fita Budurwar shi?
    Ko ku kun dauka rayuwar film zahiri ce?
    Kuna bukatar sake yin karatu kusa miye ma ita wasan kwaikwayon kanta.
    Indai haka akeyi to har abada Hausawa bara ku taba ci gaba ba. Hassada da sa ido karara?
    Wlh sa’ar ku daya bansan inda kuke ba da wlh sai kun sha mamaki.

  2. Good day I’m a good actor pls here is my number 09168978111 and my name is JPK YOUNG PROF… I’m good in singing, acting, dancing and comedy movies..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button