Labarai
Bidiyo : Young Ustaz ya kwancewa masu kayan mata laya Yaudara ce kawai da Damfara


Yau ka young ustaz ya zo kan masu kayan mata musamman waɗanda nayi suna a Social media ya nuna duk karya ce da yaudara babu wani magani.
Wanda yayi musu cas a cikin wannam bidiyo da yayi wanda zaku saurari daga bakinsa wanda zakuji yadda ta kaya tsakaninsa da masu kayan mata yadda zata kaya.
Ga bidiyon nan kasa.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





