Kannywood
Bidiyo : Tab! Mutun Bilyan daya 1bn ne Suka nuna Sha’awar neman aure na ~Daga Bakin Aisha Tsamiya


Da ake mata tambaya Jaruma Aisha Aliyu tsamiya Kan Batun aure a wani taro na ‘yan film da ta halarta
Wakilinmu ya tambayeta Cewa Cikin ‘yan film Wasu sun taba aure Wasu Kuma ‘yan Mata ne ke kina daga wanne bangare ne? sai Aisha tace ban taba aure ba.
Aka sake tambayarta shin kawo yanzu mutun mawa Suka nuna Sha’awar neman aurenki? Acikin barkwanci sai tsamiya ta bayar da amsa inda tace mutun Bilyan Daya ne Kuma bazata bayyana wa’yanda ta aminta dasu ba a yanzu ta barwa zuciyarta sirrin…
Ga bidiyon nan daga bakinta
https://youtu.be/dOaXEuP7q1I
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.

