Labarai
Yadda Zaka Hada Layinka Na Glo Da Katin Shedar Dan kasa NIN
Advertisment
Linking your Glo with your NIN:
Yadda zaka hada layin Glo dinka da shaidan ‘dan kasar ka.
Ka shiga Text message ka tura sako zuwa ga 109, ga yadda yadda kayi
“UPDATENIN, Lambar NIN, sunan mahaifi, Sunan ka”.
Sai ka tura zuwa ga 109.
Ga misali:
UPDATENIN 262825271231 TANKO DAUDA
– zuwa ga 109
Allah yasa adace Amen.