Uncategorized

Bidiyo : Allahu Akbar!! Kalli Yadda Allah Ya Kubutar Da Wani Matashi Daga Tarkon Mata

Allahu Akbar Allah ya kara karemu daga shiga harka matan nan ko mu’amala da wasu son lalata muna tarbiya Allah ka nesan tamu dasu koda zuciyar mu nasan hakan.
Tabbas irin wannan kisar wannan yayi fada da zuciyarsa wanda kuma Allah ya taimakeshi ya dawo tafarki madaidaici.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/1uJ_7Qmry30

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button