Labarai

An yi min wahayi cewa dan Arewa ne zai sake zama shugaban kasa a 2023 ~ Fasto

Wani Fasyo, Elijah Ayodele ya bayyana cewa an masa wahayin abinda zai faru a shekaru maau zuwa.
Yace a zaben 2023, ‘yan kudu su daina wqhalar da kansu maganar tsayawa takarar shuyaban kasa, Saboda Dan Arewa ne zai sake zama shugaban kasa.
 
 
 
kamar yadda Hutudole na ruwaito,yace amma za’a samu rikici wanda ba’a taba samun irinsa ba a Najeriya,  yace mafita kawai shine a canjawa Najeriya fasali.
Ya baiwa Tinubu shawarar cewa kada ya wahalar da kansa tsayawa takarar shugaban kasa a 2023 dan ba zai ci ba, kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button